Skip to content

Yadda ake hada tuna cutlets

Share |
yadda ake hada tuna cutlets
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake hada tuna cutlets ga dadi ga kuma kyau. Wannan hadin tuna cutlets din na da saukin gaske wajen yi.

Abubuwan hadawa

  1. Tuna cutlets
  2. Garin tafarnuwa
  3. Albasa
  4. Breadcrumbs
  5. Kwai
  6. Gishiri
  7. Baking powder
  8. Seasoning
  9. Mangyada

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba flour da breadcrumbs a cikin bowl ki dama shi da ruwa da dan kauri yadda zai iya kama jikin abu.
  2. Ki zuba tuna dinki a cikin bowl ki fasa kwai ki saka, ki saka maggi da tafarnuwa da yaji idan kina ra’ayi.
  3. Sai ki dinga diban wannan hadin kina mulmulawa a hannunki kaman kwallo, idan ki ka gama baki daya sai ki saka shi cikin freezer kaman 10 minutes.
  4. Idan kin fitar ki dora mai a kan wuta idan ya yi zafi kina daukan wannan balls kina sakawa cikin hadin flour kina sawa a mai. Idan ya soyu ya yi brown sai a sauke. A ci lafiya.

Za a iya duba: yadda ake hada swedish pancake da sauransu.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×