Skip to content

Yadda ake hada oven grilled chicken

Yadda ake hada oven grilled chicken
5
(1)

A yau za mu yi bayanin yadda za ki hada gasashshiyar kaza a gida (oven grilled chicken).

Abubuwan hadawa

  1. Kaza
  2. Cumin seeds
  3. Garlic
  4. Ginger
  5. Man gyada
  6. Tarugu
  7. Chicken tandoori
  8. Chicken masala
  9. Curry all-purpose spice
  10. Mimido
  11. Mr chef
  12. Royco da sauran spices

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke kazar ki ki mata yanka yadda ki ke so.
  2. Ki daka tarugu, ki zuba a bowl da albasa ki tarfa man gyada dan kadan.
  3. Ki zuba duk spices da muka lisafa a sama. Ki juya ko ina yaji.
  4. Ki saka a fridge na mintina 35.
  5. Idan kin fitar, ki jera a karfen grilling na oven na ki sai ki yi grilling. Idan ya yi a fitar.

Za a iya dubaYadda ake hada waffles da yadda ake hada cucumber juice da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×