Skip to content

Yadda ake hada desiccated coconut and chocolate chips cake

Share
Yadda ake desiccated coconut and chocolate chips cake
0
(0)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

A yau kuma zan koya mana yadda ake hada desiccated coconut and chocolate chips cake. Uwargida ki shirya wannan cake din ba irin sauran cakes din da kika saba gani ba ne.

Abubuwan hadawa

  1. Butter(1)
  2. Sugar (1cup)
  3. Egg (8)
  4. Baking powder
  5. Chocolate chips (1 cup)
  6. Dessicated coconut(1cup)
  7. Filawa 2 cups 
  8. Coconut milk
  9. Coconut flavour

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki buga sugar da butter sosai har ya hade.
  2. Sai ki fasa kwai daya bayan daya ki na hadawa.
  3. Ki zuba desiccated coconut da flavour da milk duka.
  4. Ki saka flour da baking powder ki hade.
  5. A zuba a tray na gashi har sai ya yi. Idan ya yi sai a ci.

Za a iya duba: sweet pancakes da sauransu.

(Photo Credit): homemadeinterest.com

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page