Mu koyi yadda ake hada cucumber juice da kayan hadi hudu kacal.
Abubuwan hadawa
- Cucumber
- Sugar
- Flavour
- Abarba (kadan)
Yadda ake hadawa
- Farko za ki wanke cucumber ki yanka ta ki yanka pineapple dinki. Ki yi blending na su a tare.
- Ki kara ruwa ki tace shi. Ki saka kankara, da flavour da kuma sugar yadda ki ke son taste din. Sai a sha.
Za a iya duba: Yadda ake hada miyar edikainkong da yadda ake hada creamy fruit salad da sauransu.