Skip to content

Yadda ake hada brownies

Share |
Yadda ake hada brownies
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

A yau za mu ko yi yadda ake hada brownies. Brownies abu ne mai sauki da za ki hada shi a minti biyar ko dan saboda tafiyar yan makaranta.

Abubuwan hadawa

  1. Nutella
  2. Flour
  3. Kwai
  4. Melted chocolate

Yadda ake hadawa

Farko za ki zuba cup flour a bowl ki sa nutella ki fasa kwai 3 ki zuba ki yi mixing ki saka parchment paper akan baking tray sai ki zuba batter ki gasa a oven for 5 minutes. Idan ya yi sai abari ya sha iska. A yanka a saka melted chocolate ko nutella lafiya.

Za a iya duba: Yadda ake hada chocolate cream cheese pie da yadda ake hada sweet pancakes da sauransu.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×