Skip to content

Yadda ake farfesun nama

Yadda ake farfesun nama
3.5
(2)

Ku koyi yadda ake farfesun nama cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi goma sha biyu ne da steps biyu kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Nama
  2. Attarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Tumatir
  6. Mai
  7. Kimba,
  8. Citta
  9. Salt
  10. Maggie
  11. Spice da ki keso da seasonings
  12. Ruwa

Yadda ake hadawa

  1. Ki wanke nama ki daura a wuta ki sa ruwa, albasa, tumatir, attarugu, tattasai, Maggie, gishiri, kimba, citta, spice da seasonings da ki ke so.
  2. ki rufe ya ta bararraka sai ki sa mai kadan ki rufe ki bari ya nuna. In ya yi sai ki sauke.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×