Skip to content

Yadda ake red velvet pancake

Share |
yadda ake red velvet pancake
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Ku koyi yadda ake red velvet pancake cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi takwas da kuma steps uku.

Abubuwan hadawa

 1. Filawa kofi daya
 2. Madarar gari cokali uku
 3. Sugar cokali biyu
 4. Baking powder rabin karamin cokali
 5. Jan colour uku bisa hudu na babban cokali
 6. Mai cokali hudu
 7. Kwai daya
 8. Ruwa kadan

Yadda ake hadawa

 1. Ki samu roba ki sa filawa, baking powder, madarar gari, sugar, kwai, mai da ruwa kadan ki dama, sai ki zuba jan colour ki sake mixing.
 2. Ki daura nonstick pan a wuta in ya yi zafi sai ki diba da ludayi ki zuba. In ya yi bubbles sai ki juye dayan gefen shima in ya yi sai ki sauke. Haka za ki yi wa sauran kullin na ki.
 3. Bayan kin gama ki yaryada chocolate da icing sugar. A ci lafia.

Photo credit: slimmingeat

Rate the recipe.

Average: 1 / 5. Rating: 1

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading