Skip to content

Yadda ake hada waffles

Share
Yadda ake hada waffles
5
(1)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake hada waffles. Wannan waffles ne mai dadi ga kuma saukin hadawa. Uwargida ba a bawa yaro mai kiwuya!

Abubuwan hadawa

  1. Flour kofi 1
  2. Sugar 2 tblspn
  3. Kwai 2 
  4. Baking powder
  5. Salt
  6. Milk kofi 1
  7. Man gyada 2 tblspn

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba flour da sugar da baking powder a bowl.
  2. Ki hada madara cup daya da kwai biyu da cokali 2 na man gyada.
  3. Ki hade su ki sa whisk. Ki shafe waffle maker da oil sai ki saka batter din, idan kinga ya yi sai ki juye ki sake sawa.
  4. Idan an kammala, sai a saka a plate a yi garnish da Zuma, ko ice cream, ko chocolate da duk dai abinda mutum ke so. A sha ruwa lafiya

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page