Skip to content

Yadda ake hada tsire a saukake

Share
yadda ake tsire a kaukake
5
(1)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Tsire kayan kwalamar kowa! A yau zamu koyi yadda ake tsire ne. Gyara ki zauna amarya uwargida. Ga shi kamar haka dalla-dalla.

Abubuwan hadawa

  1. Tarugu
  2. Nama
  3. Skewers (tsinken tsire)
  4. Albasa
  5. Tumatur
  6. Seasoning
  7. Mai kadan
  8. Albasa
  9. Cucumber
  10. Kuli (optional)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yanka nama kanana ki yi marinating na shi da seasoning da tarugu da mai kadan na mintina kamar 25.
  2. Idan ya yi ki sa shi jikin skewers dinnan na ki. Ki gasa a oven. Idan ya yi, a sa albasa da cucumber. A ci lafiya.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page