Skip to content

Yadda ake hada sher’s chips

Share |
Yadda ake hada sher's chips
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku karanta yadda ake hada sher’s chips ta hanyar amfani da kayan hadi kalilan kuma ta hanya mai sauki.Ku gwada ku bamu labari.

Abubuwan hadawa

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Man gyada
  4. Maggi
  5. Tarugu
  6. Albasa
  7. Koren tattasai
  8. Flour

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki fere dankali ki raba shi uku,Ki wanke sai ki tafasa shi kar ki bari ya dahu gaba daya.
  2. Ki sauke ki tsane ruwan, sai ki zuba mashi flour ki juya sosai ki fasa kwai a bowl ki sa tarugu da maggi ki juya. Haka za ki dinga dipping Potatoes cikin kwai kina soyawa.
  3. Idan kin gama sai ki zuba yankakkaken koren tattasai, da ja da carrots ma idan idan kina so. Ki juya ki  sa curry sai ki zube wancan dankalin. Kina juyawa sai ki sauke

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

2 thoughts on “Yadda ake hada sher’s chips”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×