Skip to content

Yadda ake hada shawarma

Yadda ake hada shawarma
5
(2)

Ku koyi yadda ake hada shawarma. Wannan shawarma ne mai dadi ga kuma saukin hadawa. Uwargida ba a bawa yaro mai kiwuya!

Abubuwan hadawa

  1. Shawarma bread/Lebanese bread
  2. Bama Irish(Wanda aka soyawa)
  3. Sausage
  4. Cabbage
  5. Carrots
  6. Cucumber
  7. Shredded chicken

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yi stir frying na namanki. Yanka cabbage da carrots in strips ki ajiye su.
  2. Yanka cucumber in strips ki ajiye.
  3. Sai ki zuba bama akan bread ki sa chicken, da cabbage, da cucumber, da carrots da sauran kayan hadin, ki sake saka bama ko cream salad.
  4. Sai ki yi folding kaman nadin tabarma. Ki rufe a foil ki sake warming na shi a ci.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×