Skip to content

Yadda ake hada red velvet cupcakes

Yadda ake hada red velvet cupcakes
3
(2)

Ku karanta ku koyi yadda ake hada red velvet cupcakes cikin steps 6 kacal. Domin yin wannan cupcakes, ana bukatar ingredients shida ne kawai

Abubuwan hadawa

  1. Red velvet powder
  2. Flour 2 cup
  3. Cocoa powder 1 cup
  4. Kwai 8
  5. Butter 250gram
  6. Baking powder 1 tblspn

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba butter da sugar a cikin mixing bowl ki yi mixing dinsu sosai har sai sun hade.
  2. Sai ki fasa kwan ki ki saka ki ci gaba da mixing na tsawon mintina 5.
  3. Idan ya hade sai ki saka flour da cocoa powder tare da red velvet powder da flavour.
  4. Ki sake mixing, sannan ki sa flavour wanda ki ke so.
  5. Sai ki dauko tray na gasa cupcake ki saka ma shi takardar cupcake ko ina daya daya.
  6. Sai ki saka table spoon ki na zuba mixture dinki a cikin papers din. A saka cikin pre heated oven na tsawon mintina 15 @ 180 sai a cire. Red velvet cupcakes sun kammala.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×