Skip to content

Yadda ake hada red velvet coconut balls

Share |
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Za mu yi bayani akan yadda ake hada red velvet coconut balls a yau.

Abubuwan hadawa

  1. Kwakwa
  2. Condensed milk
  3. Madarar gari
  4. Corn flour
  5. Red colour

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba corn flour a cikin bowl sai ki saka mata ruwan zafi kidan, ki dama ta da kauri kadan.
  2. Sai ki zuba madarar gari da condensed milk da kuma kwakwa mai yawa, idan ki na bukatar colour sai ki saka. Ki hada su duka.
  3. Sai ki dinga mulmula wannan hadin into balls. Idan kin gama a saka a cikin fridge, idan ya yi sanyi sai a ci.

Za a iya dubaYadda ake hada sausages sultan chips da yadda ake hada buttered shape cookies da sauransu.

Photo Credit: BabaMail

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×