Skip to content

Yadda ake hada potatoes salad

Share |
Yadda ake hada potatoe salad
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

A yau kuma zan nuna mana yadda ake hada hada potatoes salad. Uwargida ki shirya tsaf dan ganin namu salon.

Abubuwan hadawa

  1. Dankali(Irish)
  2. salad cream
  3. Cucumber
  4. Carrot
  5. Green peas
  6. Albasa

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki fere dankali ki wanke ki yanka shi in cubes sai ki dafa shi tare da peas. Idan sun kusa dahuwa sai ki sa carrots. 
  2. Da sun dahu sai ki sauke ki tsane ruwan ki yanka cucumber in cubes ki sa a ciki da albasa, sai ki sa salad cream ko bama ki juya ko ina yaji. Shike nan salad dinki ya kammala.

Photo Credit: Bitty Crocker Kitchens

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×