Skip to content

Yadda ake hada pineapple crush

Share
Yadda ake hada pineapple crush
3.1
(17)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Uwargida ki koyi yadda ake hada pineapple crush cikin sauki. Makatai uku kacal uwargida za ta bi ta kammala wannan drink mai dadi.

Abubuwan hadawa

  1. Nikakken abarba
  2. Lemu 4
  3. Sugar
  4. Gishiri
  5. Ruwa
  6. Cup sprite

Yadda ake hadawa

  1. Za ki hada abarba da lemu sai ki niKasu,.
  2. Sai ki zo ki tace wannan hadin na ki ki saka sugar da gishiri kadan, sai ki saka sprite a ciki ki juya.
  3. Za ki iya decorating da slices na lemu. A saka fridge, idan ya yi sanyi sai a sha.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page