Skip to content

Yadda ake hada papaya mocktail

Share
Yadda ake hada papaya mocktail
1.7
(3)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake hada papaya mocktail. Wannan papaya mocktail ne mai dadi ga kuma saukin hadawa. Uwargida ba a bawa yaro mai kiwuya!

Abubuwan hadawa

  1. Gwanda
  2. Sugar
  3. Flavor
  4. Lemu

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki gyara gwandan ki ya yanka ta. Ki matse ruwan lemu daban, sai ki saka ruwa ki yi blending na papaya dinki har sai ya yi smooth sosai.
  2. Ki hade da ruwan lemu ki kara ruwa ki tace. A saka sugari, da flavor da kankara a sha.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page