Skip to content

Yadda ake hada oven grilled liver

Yadda ake hada oven grilled liver
4
(4)

Ku koyi yadda ake hada oven grilled liver sauki. Domin hada wannan grilled liver ana bukatan kayan hadi biyar, hadawa kuma a cikin matakai hudu.

Abubuwan hadawa

  1. Liver (anta)
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Seasoning
  5. Salt

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke anta sosai ki zuba ta a cikin tray na gashi ki yayyafa mata ruwa ki sa tarugu ki saka oven.
  2. Bayan mintina 5 sai ki fito da shi ki zuba albasa ki sake mayar wa na minti biyu.
  3. Za ki sake ciro tray ki zuba seasoning da su magi ki juya ko ina ya ji.
  4. Sai ki yayyafa ruwa ki mayar. Anta bata da wuyar dahuwa, dan haka da ta yi ba sai ruwan ya tsane ba haka za ki kwashe. 

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×