Skip to content

Yadda ake hada Nigerian lettuce salad

Share
Yadda ake hada Nigerian lettuce salad
5
(4)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake hada Nigerian lettuce salad. Wannan salad ne mai dadi ga kuma saukin hadawa. Uwargida ba a bawa yaro mai kiwuya!

Abubuwan hadawa

  1. Lettuce
  2. Bama
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Tumatir
  6. Gishiri
  7. Cucumber
  8. Vinegar
  9. Paprika

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke lettuce ki yanka shi kanana sosai ki sake wanke shi tare da ruwan vinegar.
  2. Ki yanka sauran kayan baki daya slices kanana ki zuba.
  3. Ki hade su tare ki sa paprika tare da bama da gishiri. Shi ke nan an gama. Za a iya cin wannan salad da duk abunda ake so.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page