Skip to content

Yadda ake hada meatpie

Share |
Yadda ake hada meatpie
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake hada meatpie cikin sauki. Domin hada wannan meatpie ana bukatan kayan hadi tara, hadawa kuma a cikin matakai uku.

Abubuwan hadawa

  1. Nama
  2. Dankali
  3. Carrots
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Maggi da Seasoning
  7. Fulawa
  8. Butter(1 tblspn)
  9. Baking powder

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba flour ki sa baking powder da butter da dan cube na maggi ki sa ruwa ki hada dough ki buga sosai ya hade. Sai ki rufe ki ajiye.
  2. Ki tafasa naman sai ki daka shi, ki dafa dankali da carrots tare ki hada sai a zuba cikin naman ki sa maggi da gishiri da albasa. Ki juya ki dan barshi na 5 minutes ya dahu.
  3. Ki dauko dough din ki dinga rolling ki fitar da circle sai ki saka filling ki sa bakin fork ki danne. Haka za ki tayi har ki gama. Ki kada kwai daya sai ki yi egg wash na saman. Za ki iya baking ko ki soya duk yadda ki ke so. A ci lafiya

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×