Skip to content

Yadda ake hada ladoos

Share |
Yadda ake hada ladoos
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

 A yau zan koya mana yadda ake hada ladoos.

Abubuwan hadawa

  1. Condensed milk
  2. Powered milk ko wane irin
  3. Biscuit plain
  4. desiccated coconut
  5. Nutella
  6. Sprinkles

Yadda ake hadawa

  1. Farko ki zuba biscuit a cikin blender ki yi blending har sai ya yi smooth ki zuba a cikin bowl ki zuba condensed milk a ciki, ki zuba desiccated coconut.
  2. Sai ki dinga diba a hannun ki kina making balls. Ki sanya su a cikin fridge idan sunyi sun kama jiki sai ki dauko.
  3. Ki yi dipping cikin chocolate sai ki saka su cikin dessicated coco wasu cikin sprinkles. A ci lafiya.

Za a iya duba: Yadda ake hada turmeric fried rice da yadda ake hada potatoe soup da sauransu.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×