Skip to content

Yadda ake hada juice na lemu da carrots

Yadda ake hada juice na lemu da carrots
2.3
(3)

Mu koyi yadda ake hada juice na lemu da carrots cikin sauki. Abubuwan hadawa guda shida ne kawai kuma a hada cikin matakai uku.

Abubuwan hadawa

  1. Lemu
  2. Carrots
  3. Sugar
  4. Flavour (ko wane iri)
  5. Zuma (ba dole ba ne)
  6. Ice cubes

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki samu bowl ki matse ruwan lemun nan baki daya.
  2. Sai ki yanka carrots kanana ki sa a blender ki sa ruwa ki yi blending.
  3. Sannan ki tace shi ki hade da ruwan lemu ki sa sugar da flavour da zuma idan ki na ra’ayi. A sa kankara ko asa a fridge a sha.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×