Skip to content

Yadda ake hada healthy spinach mix

Yadda ake hada healthy spinach mix
5
(1)

Uwargida ki shirya tsaf dan koyan yadda ake hada healthy spinach mix, wato soyayyen alayyahu.

Abubuwan hadawa

  1. Allayaho
  2. Tarugu
  3. Maggi
  4. Kwai
  5. Mai cokali daya (1 tblspn)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yanka allayaho ki wanke shi ki zuba cikin tukunya ki rufe ba kya bukatar saka mishi ruwa, na jikin za su bugar da shi.
  2. Ki kawo tarugu da albasa da maggi ki zuba ki jiya Bayan minti 5 za ki ga ya dahu ruwan sun tsane sai ki fasa kwai ki na juyawa har ya tsotse.
  3. Ki sauke. Za a iya ci da abubuwa da yawa tun daga kan farar shinkafa, jollof, dambu, alale da sauran su.

Sannan za a iya dubahttps://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-hada-spinach-soup-miyan-masa/ da 

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×