Skip to content

Yadda ake hada grilled gizzard

Yadda ake hada grilled gizzard
0
(0)

Uwargida ki koyi yadda ake hada grilled gizzard cikin sauki. Wannan recipe ne mai dadi da kuma saukin hadawa domin baki ko mutan gida.

Abubuwan hadawa

  1. Gizzard (bulukunji/kundu)
  2. Tarugu
  3. Seasoning da spices
  4. Albasa
  5. Garlic
  6. Mai
  7. Kwakwamba (cucumber)
  8. Tomatoes

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke gizzard dinki sosai sai ki zuba shi cikin foil paper a dora kan tray na oven asa albasa
  2. Ki dan gasa on Low heat. Sai ki fito da tray ki zuba seasoning garlic ki tarfa oil ki sa tarugun ki ba sosai ba ki sake mayarwa.
  3. Idan ya gasu y rage qarfi sai ki saka Tomatoes da Cucumber a juya a sauke aci.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×