Skip to content

Yadda ake hada egg masala

Share |
Yadda ake hada egg masala
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Uwargida ga yadda ake egg masala cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi shida ne da steps uku kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Dankalin turawa
  2. Albasa
  3. Carrots
  4. Maggi
  5. Mangyada
  6. Kwai

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke dankali da carrots ki yanka su kanana sosai sai ki dafa.
  2. Idan sunyi laushi sai ki zuba a cikin bowl ki fasa kwai. Ki saka maggi da albasa da tarugu a ciki sai ki juya.
  3. Za ki dora tandar soya waina akan wuta ki saka mai. Idan ya yi zafi ki dinga diban wannan hadin ki na zubawa a ciki. Idan ya yi sai a juya dayan gefen kaman yanda ake toya waina. Idan ya kammala sai a sauke, haka za ki yi ta yi har sai kin kare.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

6 thoughts on “Yadda ake hada egg masala”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×