Skip to content

Yadda ake hada creamy fruit salad

Share
Yadda ake hada creamy fruit salad
0
(0)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake hada creamy fruit salad cikin sauki. Uwargida kina bukatan fruits dan dan har bakwai ne kawai domin hada wannan fruits salad.

Abubuwan hadawa

  1. Kankana
  2. Ayaba
  3. Gwanda
  4. Lemu
  5. Abarba
  6. Tuffa (apple)
  7. Strawberry
  8. Whipping cream
  9. Milk powder

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke fruits dinki baki daya.
  2. Sai ki yanka su dai dai yadda girman fruit salad dinki ki ke son shi.
  3. Ki zuba whipping cream da milk powder ki juya. Sai a yi serving. Ko a sa fridge.

 

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page