Skip to content

Yadda ake hada coconut pound cake

yadda ake hada coconut pound cake
0
(0)

A yau zamu yi bayani akan yadda ake hada coconut pound cake. Sai a biyo mu dan jin yadda ake yin wannan daddadan cake din.

Abubuwan hadawa

  1. Kwakwa (desiccated)
  2. Kwai 8
  3. Butter 1 (250g)
  4. Sugar kofi 1 5
  5. Fulawa kofi 3
  6. Coconut flavour
  7. Baking powder
  8. Chocolate chips (optional)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba butter da sugari a cikin bowl sai ki buga da mixer.
  2. Idan ya yi laushi sai ki saka kwai ki sake mixing.
  3. Ki saka Kwakwar da ki ka yi grating ko desiccated coconut.
  4. Sai ki saka flour ki kara mixing sosai. Ki saka baking powder sai Ki zuba a cikin tray ki gasa. Idan ya huce sai ki yanka in squares. A ci lafiya.

Sannan za a iya duba: red velvet da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×