Ku koyi yadda ake hada apple smoothie cikin sauki. Domin hada wannan smoothie ana bukatan kayan hadi hudu, hadawa ma a cikin matakai hudu
Abubuwan hadawa
- Apple (tufa)
- Sugar
- Lemu
- Apple flavor
Yadda ake hadawa
- Farko za ki wanke tufa ki cire bayan sai ki yanka shi in cubes.
- Ki saka shi cikin blender ki sa ruwan lemu da 1/2 cup na ruwa.
- Za ki yi blending na wannan mixture har sai ya yi smooth sosai.
- Ba za ki tace wannan hadin ba ki zuba sugar da kankara a sha.