Skip to content

Yadda ake egg in a hole bread

Share |
Yadda ake egg in a hole bread
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Ga wani dabaran yadda ake egg in a hole bread mai dadi da kuma sauki. Cikin kalilan lokaci, uwargida zaki hada komai.

Abubuwan hadawa

  1. Brodi mai yanka
  2. Kwai
  3. Mai kadan

Yadda ake hadawa

  1. Da farko za ki samu burodinki mai yanka sai ki nemi cutter ( round ) ki danna cutter a sakiyan borodin zai yanka sai ki cire na sakiyan ki ajiyeta a gefe.
  2. Ki sami frying pan ki sa mai kadan sai ki daura burodin na ki a ciki.
  3. ki fasa kwai a tsakiyan round inda ki ka cire burodin, ki dan gasa in ya yi sai ki juya dayan gefen shima ya yi.

Karin bayani

Na sakiyan da ki ka cire shima za ki iya gasawa ki ci.

Kada ki cika wuta ya yin gasa burodin

Rate the recipe.

Average: 1.9 / 5. Rating: 10

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading