Skip to content

Yadda ake crispy onion rings

Yadda ake crispy onion rings
0
(0)

Mu koyi yadda ake crispy onion rings cikin sauki. Domin hada wannan onion rings ana bukatan kayan hadi takwas ne, hadawa kuma a cikin matakai uku

Abubuwan hadawa

  1. Albasa (manya)
  2. Man gyada
  3. Maggi da seasoning
  4. Kwai
  5. Filawa
  6. Corn flour
  7. Yeast
  8. Baking powder

Yadda ake hadawa

  1. Za ki yanka albasa slices ki aje su gefe.
  2. Sai ki zuba cup na flour da 1/2 cup na corn flour da baking powder ko yeast a bowl (ko wane ki kasa yadda zai tashi daban). Bayan haka, sai ki sa maggi da gishiri ki kwaba shi da kauri yadda zai kama albasa.
  3. Ki fasa kwai ki kada shi sai ki bi albasa nan kina dipping cikin batter na flour sai ki tsoma a ruwan kwai, sannan sai ki sa a cikin man gyada da ke kan wuta. Idan ya yi brown a juya. A ci lafiya.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×