Skip to content

Yadda ake butter cream icing

yadda ake butter cream icing
4.5
(2)

Ina Hajiya mai cake, ga fa yadda ake buttercream icing cikin sauki ta hanyar bin matakai guda hudu kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Butter 1 (250grm)
  2. Icing sugar 1(500grm)

Yadda ake hadawa

  1. Farko ko ba kida mixer za ki iya using wooden spoon ko muciya ki hada shi a saukake.
  2. Ki tankade icing sugar dinki ki sa butter a ciki.
  3. Ki yi ta mixing na shi har sai ya hade jikin shi baki daya.
  4. A yi amfani da shi wurin decorating cake ko cookies ko kuma duk abinda ake so.

Mai karatu wannan shine yadda ake hada butter icing. Na gode, sai mun hadu a girki na baya. Amma kafi nan za a iya duba girke girkenmu na baya, kamar: Yadda ake hada chocolate cream cheese pie da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×