Skip to content

Yadda ake vanilla cupcakes

Share |
Yadda ake vanilla cupcakes Abubuwan hadawa 1. Flour kofi 2 2. Baking powder tsp 2 3. Gishiri tsp ½ 4. Butter kofi 1 (mai laushi sosai wato softened) 5. Sugar kofi 1 (confectioners) 6. Coconut milk kofi 1 7. Kwai 4 8. Vanilla na gari tsp 2/3 Yadda ake hadawa 1. A cikin bowl ki zuba kayan hadinki busassu; flour da baking powder da kuma gishiri da garin vanillarki. Sai ki juya su su hadu da kyau. 2. Ki saka butter da sugar a bowl ki yi ta juyawa da electric mixer sai sun hadu. Amma idan ba ki da electric mixer za ki iya amfani da whisk (ko wani abin da zai yi mixing da shi) na ki har sai komai ya hudu sun yi laushi. 3. Ki kawo kwanki ki zuba daya idan kin juya kadan sai ki zuba dayan ma ki juya. Haka har ki kare kwanki guda hudu. 4. Idan sun dan hadu sai ki kawo coconut milk na ki, ki zuba kadan ki juya sai ki zuba hadin filawarki kadan ki juya. Haka za ki ta yi har sai filawarki da coconut milk sun kare tas. Ki tabbatar kin hada komai sun hadu sosai. 5. Idan kin gama, ki rika diban kullinki kin a zubawa a cikin cupcake cups na ki. Ki saka daidai, kar ki cika, ki sa ya kai kamar rabi da kwata na kofin din. Sai ki saka a preheated oven na ki (350). 6. Sai ki sauke bayan minti 20 ko kuma idan kin duba da tsinke ya fita sumul. Whip cream Abubuwan hada whip cream 1. Whip cream powder (sachet 2) 2. Madara na ruwa (full fat) kofi 1 3. Vanilla na gari tsp ½ 4. Colored sprinkles (cikin hannu) Yadda ake hadawa 1. Ki samu bowl tsukakke mai zurfi, da whisk, da madara, da kuma garin whip cream na ki ki saka su cikin fridge su yi sanyi sosai. 2. Bayan sun yi sanyi sosai sai ki hada su duka da vanillarki cikin wannan bowl mai sanyi ki ta whisking na su har na tsawon minti 4 ko sai kinga yadda ki ke so. 3. Ki yi amfani da pipping bag ki yi decorating na cupcakes na ki yadda ki ke so. 4. A karshe ki watsa sprinkles na ki a kai daidai yadda ki ke so.
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Mu koyi yadda ake vanilla cupcakes cikin sauki. Wannan vanilla cupcake yana da dadi sosai za a yi yin shi domin yara ko kuma baki.

Abubuwan hadawa

  1. Flour kofi 2
  2. Baking powder tsp 2
  3. Gishiri tsp ½
  4. Butter kofi 1 (mai laushi sosai wato softened)
  5. Sugar kofi 1 (confectioners)
  6. Coconut milk kofi 1
  7. Kwai 4
  8. Vanilla na gari tsp 2/3

Yadda ake hadawa

  1. A cikin bowl ki zuba kayan hadinki busassu; flour da baking powder da kuma gishiri da garin vanillarki. Sai ki juya su su hadu da kyau.
  2. Ki saka butter da sugar a bowl ki yi ta juyawa da electric mixer sai sun hadu. Amma idan ba ki da electric mixer za ki iya amfani da whisk (ko wani abin da zai yi mixing da shi) na ki har sai komai ya hudu sun yi laushi.
  3. Ki kawo kwanki ki zuba daya idan kin juya kadan sai ki zuba dayan ma ki juya. Haka har ki kare kwanki guda hudu.
  4. Idan sun dan hadu sai ki kawo coconut milk na ki, ki zuba kadan ki juya sai ki zuba hadin filawarki kadan ki juya. Haka za ki ta yi har sai filawarki da coconut milk sun kare tas. Ki tabbatar kin hada komai sun hadu sosai.
  5. Idan kin gama, ki rika diban kullinki kin a zubawa a cikin cupcake cups na ki. Ki saka daidai, kar ki cika, ki sa ya kai kamar rabi da kwata na kofin din. Sai ki saka a preheated oven na ki (350).
  6. Sai ki sauke bayan minti 20 ko kuma idan kin duba da tsinke ya fita sumul.

Whip cream

Abubuwan hada whip cream

  1. Whip cream powder (sachet 2)
  2. Madara na ruwa (full fat) kofi 1
  3. Vanilla na gari tsp ½
  4. Colored sprinkles (cikin hannu)

Yadda ake hadawa

  1. Ki samu bowl tsukakke mai zurfi, da whisk, da madara, da kuma garin whip cream na ki ki saka su cikin fridge su yi sanyi sosai.
  2. Bayan sun yi sanyi sosai sai ki hada su duka da vanillarki cikin wannan bowl mai sanyi ki ta whisking na su har na tsawon minti 4 ko sai kinga yadda ki ke so.
  3. Ki yi amfani da pipping bag ki yi decorating na cupcakes na ki yadda ki ke so.
  4. A karshe ki watsa sprinkles na ki a kai daidai yadda ki ke so.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×