Skip to content

Yadda ake special salad mai nama

Share |
Yadda ake special salad mai nama
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Mu koyi yadda ake special salad mai nama cikin sauki. Wannan salad na bukatan abubuwan hadawa guda shida ne cikin step daya tilo.

Abubuwan hadawa

  1. Gasashshen tsokar kaza
  2. Lettuce
  3. Cucumber
  4. Karas
  5. Dafaffiyar kwai
  6. Mayonnaise

Yadda ake hadawa

Ki yayyanka duka ki jejjerasu yadda ki ke so! Daga kasrshe sai ki samo bama mayonnaise ki hade da dan maggi sai ki watsa akan salad dinki!

Shikenan fa!! Ga dadi ga sauki ko!!! Sai angwada akan san na kwarai 

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×