A yanzu da muke season na dankalin Turawa, na kawo maku wannan hanya mai sauki kuma mai dadi ta sarrafa shi. Wannan recipe za ki iya fita kunya da shi domin yana da matukar dadi.
Abubuwan bukata:
1- 1/2 mudu Irish potatoes
2- 2 carrots
3- 1/2kg offals
4- 1/2 onion
5- 1 tablespoon ginger and garlic paste
6- 1 and 1/2 cups pepper mix
7- 1 teaspoon salt
8- 2 tablespoons maggi powder
9- 1 tablespoon mixed spices
10- 1 sachet jollof mix maggi
11- 2 tablespoons oil
12- 1 teaspoon curry powder
13- 4 boiled eggs
Yadda ake yi:
1- ki zuba mai a cikin pot dinki mai kyau irin ta Bakandamiya shopping. Sai ki zuba albasa, ginger and garlic paste, ki soya sama-sama har sai sun fara fitar da kamshi. Sai ki zuba gishiri, seasoning and spices.

2- ki zuba curry ki motsa sannan ki bari ya soyu da kyau har sai duka ruwan jiki ya fita. Daga nan sai ki kawo tafasasshen kayan ciki ki zuba ki motsa. Sannan ki zuba Irish

3- ki zuba carrots da ruwa sannan ki rufe ki bari har sai ya dahu sannan ki zuba dafaffen kwai ki rufe. Ki bar shi ya dahu har sai dankalin ya dan fara damewa.

4- Shi ke nan sai ki sauke ki yi serving.
