Skip to content

Yadda ake oreo milkshake

Share
yadda ake oreo milkshake
4
(2)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake oreo milkshake ga dadi ga kuma kyau. Wannan oreo milkshake da saukin gaske wajen hadawa.

Abubuwan hadawa

  1. Biskit din Oreo packet daya
  2. Madarar peak powder cokali goma
  3. Whipping cream rabin kofi
  4. Suga da dan ruwa

Yadda ake hadawa 

A hade su duka cikin blender a nika sai a sa a fridge ya yi sanyi karara sannan a karairaya wasu biskit din asa  akai.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page