Skip to content

Yadda ake orange sunrise

yadda ake orange sunrise 1
5
(1)

A cikin yanayin zafi, burin kowanne mutum shi ne ya samu abu mai sanyi ya jika makoshinsa. Shiyasa a yau muka kawo muku yadda ake orange sunrise. Wannan mocktail din yana daya daga cikin abu mai dadi wanda  za a ji dadinsa. Ga kuma azumi da muke cikinsa. Yana da saukin yi, sannan yana da saukin kashe kudi.

Abubuwan bukata

1- 1 bottle sprite

2- 20ml grenadine

3- 1 cup orange juice

4- 1 cup ice blocks

Yadda ake yi

1- Ki zuba orange juice, da kuma sprite a cikin glass cup.

yadda ake orange sunrise 1

2- Sai ki zuba kankara a ciki

yadda ake orange sunrise 2

3- Ki kawo sprite ki karasa cika cup din da shi.

yadda ake orange sunrise 3

4- Ki saka straw ki dan jujjuya shi.

yadda ake orange sunrise 4

5- Sai a yi serving chilled

yadda ake orange sunrise 5

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×