Skip to content

Yadda ake mango beetroot smoothie

Yadda ake mango beetroot smoothie
5
(1)

‘yan uwa mu koyi yadda ake beetroot smoothie cikin sauki, abubuwan hadawa guda hudu kacal, matakai guda uku kawai.

Abubuwan hadawa

  1. Mangoro
  2. Suga
  3. Beetroot
  4. Ruwan kankara

Yadda ake hadawa

  1. Ki nika mangoro da suga ki sa ruwan kankara ya hade ko ina sai ki raba gida biyu ki ajiye a gefe.
  2. Ki samo beetroot ki nika, ki tace ruwan sa sai ki hada da rabin juice din magoron sai ya baki wannan kala kamar ruwan goro.
  3. Sai ki samo kofinki wanda za ki zuba a ciki sai ki zuba daya juice din rabi sai ki dauko dayan ki na zubawa ta saman dayan a hankali da cokali.

Hikiman a zubawan  ana so kada kala biyun su hade ne.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×