Skip to content

Yadda ake lemun mangoro da abarba

Share
Yadda ake lemun mangoro da abarba
4.5
(6)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake lemun mangoro da abarba cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi hude ne da steps uku kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Mangoro
  2. Abarba
  3. Sugar
  4. Ruwa

Yadda ake hadawa

  1. Ki samo mangoro da abarba ki bare ki yanka su kanana.
  2. Sai ki dauko blender ki zuba su a ciki, ki sa sugar da ruwa ki nika su.
  3. In sun niku sai ki tace ki sa a fridge in ya yi sanyi a sha ko ki sa kankara sai a sha.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page