Skip to content

Yadda ake lemun beetroot

Share
Yadda ake lemun beetroot
2.5
(8)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Uwargida ki koyi yadda ake lemun beetroot ta hanyar bin step by step kamar yadda muka jero. Cikin kalilan lokaci, uwargida zaki hada komai.

Abubuwan hadawa

  1. Beetroot daya ma daidai ci
  2. Karas kanana biyu
  3. Rabin cucumber
  4. Ruwa
  5. Sugar

Yadda ake hadawa

  1. Ki bare bayan beetroot da karas na ki.
  2. Ki yanka su kanana, ki wanke cucumber shima ki yanka shi kanana.
  3. Ki sa a blender tare da ruwa da sugar sai ki yi blending idan ya yi sai ki tace ki sa kankara. Ki yi garnishing da cucumber. A sha lafiya.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page