Skip to content

Yadda ake lemun abarba

yadda ake lemu abarba
3
(4)

Ku koyi yadda ake lemun abarba mai dadi ga kuma kyau. Wannan lemun abarba na da saukin gaske wajen hadawa.

Abubuwan hadawa

  1. Abarba
  2. Ruwan sanyi
  3. Sugar
  4. Mint leaf
  5. Danyar citta
  6. Ruwan lemun tsami

Yadda ake hadawa

  1. Ki bare abarba ki yanka ta kanana ki sa a blender, ki sa ruwan sanyi, sugar, ginger ki rufe ki yi blending sai ki tace.
  2. Ki samu serving glass ki dan daka mint leaf, ki zuba pineapple juice da ruwan lemun tsami kadan ki juya. A sha lafia.

Karin bayani

Ba lallai sai da ruwam sanyi za ki yi ba za ki iya amfani da kankara ko kuma bayan kin tace ki sa a fridge ya yi sanyi.

In ba ki da mint leaf za ki iyayin sa haka, haka shima lemun tsami ba lallai ba ne.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×