Skip to content

Yadda ake lemon cucumber drink

Share
yadda ake lemun cucumber drink
3
(2)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Ku koyi yadda ake lemon cucumber drink ga dadi ga kuma kyau. Wannan cucumber drink na da saukin gaske wajen hadawa.

Abubuwan hadawa

  1. Lemun tsami
  2. Kwakwamba (cucumber)
  3. Suga

Yadda ake hadawa

  1. Ki bare lemun tsaminki tsaf, ki nutsu ki cire qwallon ciki kaf.
  2. Ki wanke kwakwambarki ki yayyanka.
  3. Ki sa a blender ki nike su duka ki sa ruwa.
  4. Sai ki tace ki sa suga, ki sa a fridge, in ya yi sanyi, a sha shi da sanyi kalau.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page