Skip to content

Yadda ake kunun couscous

yadda ake kunun couscous
3
(6)

Ku koyi yadda ake kunun couscous mai dadi ga kuma kyau. Wannan kunun yana da saukin hadawa. Ba a bawa yaro mai kiwuya.

Abubuwan hadawa

  1. Madara ta gari
  2. Couscous 
  3. Sugar
  4. Flavour
  5. Ruwa
  6. Peak milk (badole bane)

Yadda ake hadawa

  1. Dauko madarar garin ki, zuba ruwa(daidai yanda ki ke son ya yi maki gardi) ki dama sai ki tace. Ajiye agefe.
  2. Daura tukunya akan wuta ki kawo madara ki zuba ki rufe, idan ya tafaso sai ki kawo couscous na ki ki zuba dan daidai.
  3. Ki rika juyawa a hankali har sai ya yi kauri, sai ki sauke ki kawo flavour ki sa ki juya sai ki zuba sugar ki juya.
  4. Ki zuba a bowl ko kofi. Daidai lokacin da za ki sha sai ki kawo peak milk ki zuba a kai. A sha dadi lafiya.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×