Skip to content

Yadda ake hada mango strawberry smoothie

Share |
Yadda ake hada mango strawberry smoothie
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Ga yadda ake strawberry smoothie, mu koya ‘yanuwa. Wannan smoothie ne mai rai da motsi wadda kowa zai so kuma ga sauki hadawa.

Abubuwan hadawa

  1. Mangoro
  2. Yogat (yoghurt)
  3. Strawberry (faraula)
  4. Suga

Yadda ake hadawa

  1. Ki wanke managoro ki yayyanka kanana sai ki zuba yoghurt a blender ki nika da suga ki ajiye a gefe.
  2. Hakanan shima strawberry ki wanke shi ki sa yoghurt ki nika su lukui da suga shima ki ajiye a gefe.

Yadda za ki zuba a kofi ya ba da sama daban kasa daban

  1. Ki sami kofinki na gilashi me kyau ki zuba niqaqqiyar mangoron rabi dai dai sai ki tsaya.
  2. Sai ki dauko nikakkiyar strawberry ki na diba da cokali a hankali kina zubawa kadan kadan har ya cike kofi din.
  3. A hankali za ki rika zubawa dan kada ya cakude da cokali.

Rate the recipe.

Average: 5 / 5. Rating: 2

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading