Skip to content

Yadda ake hada chocolate cake

2.8
(4)

Ku koyi yadda ake hada chocolate cake mai dadi ga kuma kyau. Wannan chocolate cake yana da saukin hadawa da kuma sauri.

Abubuwan hadawa

  1. Filawa kofi biyu
  2. Madara Kofi daya
  3. Kwai guda uku
  4. Man gyada rabin kofi
  5. Bakar hoda cokali biyu
  6. Grain coco kwatan kofi
  7. filabo na vanilla
  8. Suga rabin kofi

Yadda ake hadawa

  1. Ki hade kwai da madaran da man gyadan ki kada su da kyau, sannan ki kawo sauran kayayyakin ki hade wuri daya duka a cakuda ko ina ya hade sai ki zuba a abin gashi ki gasa.
  2. In ya gasu sai ki sauke, in ya huce a yayyanka a zuba masa narkakken chocolate. A ci dadi lafiya ‘yan  uwa.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×