Skip to content

Yadda ake carrot and orange juice

Yadda ake carrot and orange juice
3.7
(3)

Uwargida ga yadda ake carrot and orange juice cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi biyar da kuma steps hudu.

Abubuwan hadawa

  1. Karas
  2. Lemun zaki (orange)
  3. Danyar citta
  4. Sugar
  5. Ruwa

Yadda ake hadawa

  1. ki samu karas madaidaici guda biyu, citta karama guda daya ki bare ki yanka su kanana.
  2. Sai lemu guda biyu, ki bare ki cire ‘ya’yan, itama ki yanka kanana.
  3. Ki dauko blender ki zuba su duka, ki sa ruwa ki yi blending, in ya yi sai ki kashe ki tace.
  4. Sugar kuma ki zuba a tukunya ya dan narke ya zama syrup sai ki sa ruwa a kai ki zuba a kan juice din.

Karin bayani

In ki na so ba sai kinyi syrup ba za ki iya sa sugan haka.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×