Skip to content

Yadda ake bread rolls with jam

Yadda ake bread rolls with jam
3.8
(4)

Koyi yadda ake bread rolls with jam. Wannan recipe ne mai sauki wadda ingredients biyu ne kawai ake bukata.

Abubuwan hadawa

  1. Biredi mai yanka
  2. Jam

Yadda ake hadawa

  1. Ki dauko biredin ki mai yanka ki yanke gefen gefen jikin (trimming) sai ki sa rolling pin (abun murza filawa) ki murza (rolling) har sai ya zama fale fale. Haka za ki yi har sai kin gama da biredin.
  2. Sai ki dauko jam ki shafa a jikin biredin, shima haka za ki yi har ki gama da biredinki.
  3. Sai ki nade shi kamar yanda ake nadin tabarma, sai ki yanyanka shi dai dai yanda ki ke bukata.
  4. Daga karshe sai ki sa a plate ki sake yaryada masa jam a kai kamar yanda ki ka gani a hoto. A ci dadi lafiya.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×