Skip to content

Yadda ake bakin shayi (black tea)

Share
yadda ake hada shayi (Black Tea)
0
(0)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Yau zamu koya muku yadda ake bakin shayi (black tea). Wannan shayin namu na musamman ne.

Abubuwan hadawa

  1. Citta
  2. Kununfari
  3. Cinemon
  4. Lipton
  5. Sugar

Yadda ake hadawa

  1. Da farko za ki sa ruwa a cikin tukunyarki, ki sa a wuta ki zuba kanunfari da citta da cinemon da lipton da suga.
  2. Sai ki rufe ya yi ta tafasa sai ya yi baki, sai ki tace ki sa a flaks sai sha.
  3. Za ki iya shan shayin da safe ko rana ko dare, kamar lokacin sanyi yana da dadin sha a kowani lokaci.

Na gode.

 

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page