Ga wani cake mai matukar dadi, wanda mutane da yawa suna yawan tambayar yadda ake yin shi. Yana da sauki sosai.
Abubuwan bukata-
1- 2 and 1/2 cups flour
2- 1 and 1/2 cups sugar
3- 2 eggs
4- 1 cup buttermilk
5- 1 cup vegetable oil
6- 1 teaspoon baking soda
7- 1 teaspoon white vinegar
8- 1 teaspoon red velvet powder
9- 1/2 teaspoon salt
10- 1 teaspoon strawberry flavor
11- 1 teaspoon milk flavor
Yadda ake yi:
1- ki fara mixing dry ingredients dinki

2- Sai ki zuba mai da sugar a cikin bowl ki mixing, sannan ki zuba kwai, flavor, da white vinegar ki mixing sosai har sai sun zama smooth.

3- Daga nan sai ki kawo buttermilk dinki ki zuba ki mixing da kyau

4- Ki zuba flour da red velvet powder

5- Ki mixing. Ga yadda batter din zai kasance.

6- Ki zuba a cikin gwangwanin da kike so.

7- Then ki saka a cikin oven ki gasa da wutar kasa kawai a medium heat. idan ya gasu sai ki kunna wutar sama na minti biyar saboda saman ya yi kyau.
