Skip to content

Yadda ake chinchin

Share
chinchin 1
0
(0)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Akwai hanyoyi da dama na sarrafa chinchin. Ku biyo ni ku ga yadda ake yin crunchy chinchin.

Abubuwan bukata:

1- 5 mudu flour

2- 1/2 mudu sugar

3- 2 sachet butter

4- 5 eggs

5- 2 tablespoons flavor (vanilla and milk flavors)

6- 2 tablespoons baking powder

7- Water as required

8- 1 gwangwanin madarar ruwa

9- 2 liters vegetable oil

Yadda ake yi:

1- ki zuba flour a babban bowl. Sai ki zuba baking powder, butter, madara, sugar

chinchin 2

2- ki zuba kwai, flavor, da ruwa. ki motsa su su hade.

chinchin 3

3- idan kin motsa da kyau ya hade sai ki tufe ki bar shi na tsawon minti goma.

chinchin 4

4- Sai ki samu chinchin cutter ko kuma ki yanka da wuka shape din da kike so.

chinchin 5

5- Sai ki zuba mai afrying pan ki soya shi golden brown

chinchin 6

Za ku samu kayan kitchen masu kyau a Bakandamiya shopping.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
×