Skip to content

About

Barka da shigowa Bakandamiya Kitchen, babbar taskar koyon girke-girke cikin harshen Hausa da Turanci.

Bakandamiya Kitchen taska ce daga cikin taskokin Bakandamiya, wacce aka kirkira don masu sha’awar koyon girke-girke na zamani da na gargajiya daga shahararrun masu girki, wato chefs. Akwai girke-girke masu yawa da za a iya koya kyauta.

Ku bude account don samun damar taskace girke-girken da ku ke so a jerin lists naku, wadanda za ku iya dawowa ku gansu a koda yaushe.

Masu tambayoyi da suka shafi amfani da Bakandamiya Kitchen na iya tuntubar mu kaitsaye a contact page.

Har ila yau, don sannin ka’idojin amfani da taskar sai a ziyarci terms and conditions ko kuma privacy policy.

Mun gode da ziyararku!

Bakandamiya | Kitchen

You cannot copy content of this page